ha_psa_tn_l3/13/01.txt

10 lines
520 B
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh, har sai yaushe, za ka ci gaba da mantawa da ni?",
"body": "An yi wannan tambayar ne don jawo hankalin mai karatu da ƙara ƙarfafawa. Ana iya fassara shi azaman bayani. AT: \"Yahweh, da alama kun manta da ni!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Har yaushe ne maƙiyana zasu rika cin nasara a kaina?",
"body": "Ana tambayar wannan tambaya don ƙara ƙarfafawa. Ana iya fassara shi azaman\nbayani. AT: \"Tabbas abokan gaba na ba koyaushe za su ci ni ba!\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]