ha_psa_tn_l3/129/06.txt

10 lines
510 B
Plaintext

[
{
"title": "Bari su zama kamar ... dammuna",
"body": "Marubuci zabura yana magana game da abokan gabansa na mutuwa kuma na kasance kankanci a lamba. Suka kwatanta su da karami ragama ciyawa da ke girma bisan jinkan gida da ya yi yaushi kuma bai isa don yanka ko a daura ba. AT: \" Bari su mutu kuma bari ya zama akwai kadan daga cikin su da zasu zama kamar da ciyawa ... dammuna\" (Dubi: figs_simile)"
},
{
"title": "albarkar Yahweh ta kasance a kan ka",
"body": "\"Yahweh ya albarkace ka\""
}
]