ha_psa_tn_l3/125/04.txt

22 lines
1007 B
Plaintext

[
{
"title": "Kayi da kyau, Yahweh",
"body": "Wannan roko ne. Suna mai zuzzurfar ma'ana \"kyau\" za'a iya bayyana ta kamar yadda wani mataki, AT: \"Yahweh, don Allah kayi abubuwa masu kyau\" ko \"Yahweh, na roke ka don kayi abubuwa masu kyau\" (Dubi: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "suke masu adalci a zukatansu",
"body": "A nan, \"zukata\" na nufin da marmarinsu. AT: \"marmari don yin gaskiya\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "kauce gefe",
"body": "Kin yi wa Yahweh biyayya an yi magana kamar yadda juyawa daga hanya mai kyau. AT: \"bar kyau kuma tafi\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "karkatattun hanyoyinsu",
"body": "A nan mugu hanyoyi sune an yi magana a kan sai ka ce su hanya ne da ba ta da maidaidaiciya. AT: :\"mugaye hanyoyinsu\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "kawar dasu tare",
"body": "An kawar da mutane domin horon su. Cikakke ma'ana wannan bayyani za'a iya sa ta a bayyane. AT: \"kawar dasu tare don horon su\" (Dubi: figs_explicit)"
}
]