ha_psa_tn_l3/125/01.txt

22 lines
1.3 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Waƙar takawa sama",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya zuwa Yerusalem domin biki\" ko 2) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya a sama da matakai cikin haikalin\" ko 3) Waƙar wanda kalmomin suna nan kamar matakai.\" Duba yadda ka fassara wannan cikin 120:1."
},
{
"title": "Waɗanda suka sa dogararsu ga Yahweh suna kama da Tsaunin Sihiyona, marar jijjiguwa, mai dawwama har abada",
"body": "Mutane wanda suna dogara cikin Yahweh an yi magana anan sai ka ce sune Tsaunin Sihiyona. Tsaunika basu iya jijiguwa. (Dubi: figs_simile)"
},
{
"title": "Kamar yadda duwatsu suka kewaye Yerusalem, haka Yahweh ya kewaye mutanensa",
"body": "Kariyan Yahweh shine an yi magana a kai sai ka ce shine tsaunikan da ke kewaye \nYerusalem. Yerusalem na kewaye da tsaunika da yawa, wanda ta kare ta daga hari. AT: \"Kamar yadda duwatsu ke kewaye da Yerusalem tana kare ta, haka ne Yahweh yana kare mutanensa\" (UDB) (Dubi: figs_simile)"
},
{
"title": "Sandar mulkin mugunta",
"body": "A nan sandar mulkin mugunta na gabatada da mulkin miyagun mutane. AT: \"miyagun mutane\" ko \"miyagun sgugabanni\" (Dubi: figs_metonymy)"
}
]