ha_psa_tn_l3/124/01.txt

22 lines
1.2 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Waƙar takawa sama",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya zuwa Yerusalem domin biki\" ko 2) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya a sama da matakai cikin haikalin\" ko 3) Waƙar wanda kalmomin suna nan kamar matakai.\" Duba yadda ka fassara wannan cikin 120:1."
},
{
"title": "Idan da ba don Yahweh yana gefenmu ba ... da sun haɗiye mu ɗungum da rai ",
"body": "Wannan misali Bayyani ne da ke bayyana wani sakamakon wanda bai faru ba, domin hakika Yahweh yana gefensu. AT: \"Yahweh yana gefenmu ... don haka ba su iya haɗiye mu ɗungum da rai\" (Dubi: figs_hypo)"
},
{
"title": "Idan da ba don Yahweh yana gefenmu ba ... Idan da ba don Yahweh yana gefenmu ba",
"body": "Waɗannan jimla biyu na nufin abu daya. AT: \"Da ba tare da taimakon Yahweh ba ... da ba tare da taimakon Yahweh\" (Dubi: figs_parallelism) "
},
{
"title": "haɗiye mu ɗungum da rai ",
"body": "Wannan karin magan yana bayyana yadda Isra'ilawa da zai mutu da yadda dabba mai ban tsoro zai kai hari wa wani karami dabba domin ya cinye. AT: \"kashe mu\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]