ha_psa_tn_l3/120/05.txt

18 lines
697 B
Plaintext

[
{
"title": "ina zaune jim kaɗan cikin Meshek; Dã na zauna a rumfunan Keda",
"body": "Waɗannan wuraren biyu suna nisa daga nan kowace sauran. Marubuci wata kila ne na yin amfani da sunaye musili don gabatad da zama a tsakanin azzalumai da jahilai mutane. AT: \"tana sai ka ce ina zaune cikin Meshek ko a tsakanin rumfunan Keda\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "rumfunan Keda",
"body": "Wannan jimla na gabatad da mutane Keda wanda suna zaune cikin waɗancan rumfunan. AT: \"Mutanen da ke zaune cikin Keda\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Ni domin salama nake",
"body": "\"Ina son salama\""
},
{
"title": "domin yaƙi suke",
"body": "\"suna son yaƙi\""
}
]