ha_psa_tn_l3/120/03.txt

18 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Ta yaya zai hore ka, mene ne kuma zai ƙara yi maka, kai wanda ke da harshe na ƙarya?",
"body": "Marubuci ya roki wannan kamar tambaya mai jagora ne don bayyana abin da Allah zai yi da makaryata. Wannan tambaya za'a iya fassara ta kamar yadda a bayyani. AT: \"Wannan shine yadda Allah zai horar da kai, kai wanda ka ke da harshen karya\" (Dubi: figs_rquestion)"
},
{
"title": "kai wanda ke da harshe na ƙarya",
"body": "A nan \"harshe na ƙarya\" na gabatad da mutum wanda yana maganar karya. AT: \"Kai wanda ke faɗin karya\" (Dubi: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Zai hore ka da kibiyoyin mayaƙi",
"body": "Marubuci ya yi magana game da Allah na horo mai tsanani makaryata sai ka ce Allah yana harbin su da kibiyoyi. AT: \"Zai hore ka mai tsanani, sai ka ce yana harbin ka da kibiyoyin mayaƙi\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "wãsa bisa garwashin wutar ƙiraren itace",
"body": "Wannan na nufin da yadda mutane kan kirkira bakin marshi a cikin wuta. Wannan za'a iya bayyana ta cikin fom mai kuzari. AT: \"cewa ya wãsa bisa garwashin wutar ƙiraren itace\" (Dubi: figs_activepassive)"
}
]