ha_psa_tn_l3/120/01.txt

22 lines
936 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Waƙar takawa sama",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya zuwa Yerusalem domin biki\" ko 2) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya a sama da matakai cikin haikalin\" ko 3) Waƙar wanda kalmomin su ne kamar matakai.\""
},
{
"title": "cikin ƙuncina",
"body": "\"Cikin damuwarna\" ko \"Sa'ada ina cikin damuwa\""
},
{
"title": "Ka ƙwato raina",
"body": "A nan kalmar \"rayuwa\" na gabatad da mutum. AT: \"Ka cece ni\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "waɗanda ke ƙarya da leɓunansu da ruɗi da harsunansu",
"body": "A nan jimlar \"leɓunansu\" da \"harsunansu\" na gabatad da mutum wanda yana maganar karya da yaudara. AT: \"masu yi mani ƙarya da kokari su ruɗe ni\" (UDB) (Dubi: figs_synecdoche)"
}
]