ha_psa_tn_l3/12/06.txt

10 lines
416 B
Plaintext

[
{
"title": "kamar azurfar da aka narkar a tanderun wuta, aka tace har sau bakwai",
"body": "An kwatanta kalmomin Yahweh da azurfa da aka tsarkake. AT: \"ba su da wani\najizanci\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "a lokacin da mugunta ke ɗaukaka a cikin 'yan adam",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"lokacin da mutane a ko'ina suke\nyabon mugunta\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]