ha_psa_tn_l3/118/29.txt

14 lines
551 B
Plaintext

[
{
"title": "Oh",
"body": "Wannan maganar motsin rai ne da ya kammata a fassara ta tare da duk abin da maganar motsin rai ke girmamawar ka na da shi a harshenka don sa ta yi amo na hallita. (Dubi: figs_exclamations)"
},
{
"title": "ku bada gadiya ga Yahweh; domin shi nagari ne",
"body": "\"gode wa Yahweh saboda abubuwan na gari da ya yi.\" Duba yadda ka fassara wannan a 118:1. "
},
{
"title": "alƙawarin amincinsa ya dawwama har abada",
"body": "\"Ya kaunace mu da aminci har abada.\" Duba yadda ka fassara wannan a 118:1."
}
]