ha_psa_tn_l3/118/24.txt

6 lines
196 B
Plaintext

[
{
"title": "muyi farinciki da murna",
"body": "Waɗannan jimla biyu na nufi abu daya ne mafin muhimmanci kuma na jadada tsanani farin ciki. AT: \"yi murna sosai\" (Dubi: figs_doublet)"
}
]