ha_psa_tn_l3/118/22.txt

10 lines
488 B
Plaintext

[
{
"title": "Dutsen da magina suka watsar ya zama dutsen kusurwa",
"body": "Wannan watakila karin magana ne cewa marubucin ya yi amfani don bayyana ko dai sarkin ko al'umman Isra'ila. Wancan wanda wasu su dauke shi na banza, Yahweh ya sa ta zama mafin muhimmanci. (Dubi: writing_proverbs)"
},
{
"title": "mai ban mamaki ne a idanunmu",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"abu mai ban mamaki don mu gani\" ko 2) \"mun dauke shi ta zama abun mamaki.\" (Dubi: figs_idiom)"
}
]