ha_psa_tn_l3/118/19.txt

18 lines
705 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka buɗe mani ƙofofin adalci",
"body": "\"Buɗe mani ƙofofin ta hanyar wanda mutane masu adalci sukan shiga.\" Wannan shine zance game da ƙofofin haikalin, kuma marubucin yana magance batu masu tsaron. Cikake ma'ana wannan za'a iya bayyana ta. AT: \"Buɗe mani ƙofofin haikalin\" (Dubi: figs_explicit) "
},
{
"title": "ƙofar Yahweh",
"body": "\"ƙofofin da ke kai zuwa gaban Yahweh\" ko \"ƙofofin Yahweh\""
},
{
"title": "Zan bada godiya a gare ka",
"body": "A nan marubucin ta fara da yin magana da Yahweh."
},
{
"title": "ka zama cetona",
"body": "Kalmar \"ceto\" za'a iya fassara ta tare da jimla na fi'ili. AT: \"ka cece ni\" (Dubi: figs_abstractnouns)"
}
]