ha_psa_tn_l3/118/15.txt

14 lines
807 B
Plaintext

[
{
"title": "Sowar farinciki ta nasara aka ji a cikin rumfunan adalai",
"body": "Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"Mutane sun ji sowar farinciki ta nasara a cikin rumfunan adalai\" ko \"Adalai sun yi sowar da farinciki domin nasara a cikin rumfunan su\" (Dubi: figs_activepassive)"
},
{
"title": "hannun dama na Yahweh ya ci nasara",
"body": "A nan kalmar \"hannu\" na gabatad da ikon Yahweh. AT: \"Yahweh ya ci nasara ta wurin girman ƙarfinsa\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Hannun dama na Yahweh ya ɗaukaka",
"body": "Anan, a daga hannun wani karimci ne na nasara. Wannan anan iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"Yahweh ya ɗaukaka hannun damansa\" ko \n\"Yahweh ya daga hannun damansa cikin nasara\" (Dubi: translate_symaction da figs_activepassive)"
}
]