ha_psa_tn_l3/118/13.txt

10 lines
354 B
Plaintext

[
{
"title": "su mãke ni ƙasa",
"body": "Marubucin ya yi magana game da rundunar sojojin maƙiyin na yin kokari su ba shi kashi sai ka ce suna kokari su tura shi a kasa zuwa ƙasa. AT: \"domin ya ba ni kashi\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Yahweh ne ƙarfina da farincikina",
"body": "\"Yahweh yana ba ni ƙarfi da farinciki\""
}
]