ha_psa_tn_l3/118/10.txt

22 lines
1.2 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Dukkan al'ummai",
"body": "A nan kalmar \"al'ummai\" na gabatad da rudunar sojojin waɗancan al'ummai. Marubucin ya amfani da kalma da ke ƙara azama don jadada girman lambar rudunar sojojin da ke kewawe da shi. AT: \"Rudunar sojojin na al'ummai da yawa\" (Dubi: figs_metonymy da figs_hyperbole)"
},
{
"title": "a cikin sunan Yahweh",
"body": "A nan kalmar \"suna\" na gabatad da ikon Yahweh. AT: \"da ikon Yahweh\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "na datse su",
"body": "Marubucin ya yi magana game da ba da kashi wa rudunar sojojin makiyi sai ka ce yana datse su kamar da mutum zai datse reshe na tsiro. AT: \"Na ba su kashi\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Sun kewaye ni kamar zuma",
"body": "Marubucin ya kwatanta rundunar sojoji maƙiyi da taron zuma. AT: \"Sun kewaye ni kamar taro zuma zai kewawe mutum\" (Dubi: figs_simile)"
},
{
"title": "sun ɓace da sauri kamar wuta a tsakiyar sarƙaƙiya",
"body": "Daidai kamar busashe kaya da ke kona da sauri, kai hari da rundunar sojojin maƙiyi shine da sauri a kan. AT: \"hari da suka kai ya dade na karami lokaci kawai, kamar da wuta da ke cinye kaya da ya mutu da sauri\" (Dubi: figs_simile)"
}
]