ha_psa_tn_l3/118/05.txt

18 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "'yantar dani",
"body": "Marubucin na magana game da Yahweh yana cetonsa daga wahala sai ka ce Yahweh ya dauke shi daga wurin daurin kurkuku zuwa sararin mai fadi a buɗe inda zai iya tafi da yardar kaina. (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "me mutum zai yi mani?",
"body": "Marubucin ya roka wannan tambaya da ba ta damu da amsa don jadada cewa babu abin da mutum zai yi don ya yi masa rauni tun da Yahweh yana tare da shi. Wannan tambaya ana iya fassara ta kamar a bayyani. AT: \"mutane ba zasu iya yin kowani abu don su yi mani lahani ba.\" (Dubi: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Yahweh yana gefe na a matsayin mai taimako na",
"body": "Zaman a gafe daya wani karin magana da ke nuna cewa wanda mutum yana amince da ita kuma zai taimake wani. AT: \"Yahweh ya amince da ni kuma zai taimake ni\" (Dubi: figs_idiom)"
},
{
"title": "zan duba cikin nasara bisa waɗanda suka ƙi ni",
"body": "Tana nuna cewa Yahweh shine wanda zai sha kashi da maƙiyan marubucin, yayin da marubucin duba samma. Cikakke ma'ana wannan za'a iya bayyana ta. AT: \"Zan duba Yahweh yana ba da kashi dukkan masu ki na\" (Dubi: figs_explicit)"
}
]