ha_psa_tn_l3/118/03.txt

14 lines
530 B
Plaintext

[
{
"title": "Bari gidan Haruna su ce",
"body": "A nan kalma \"gida\" na gabatad da iyali da zuriyar mutum. Wannan jimla na nufin da firistoci, wanda sune zuriyar Haruna. AT: \"Bari zuriyar Haruna su ce\" ko \"Bari firistocin su ce\" (Dubi: da figs_metonymy)"
},
{
"title": "Alƙawarin amincinsa ya dawwama har abada",
"body": "\"Ya kaunace mu da aminci har abada.\" Dubi yadda ka fassara wannan a 118:1."
},
{
"title": "amintattun masu bin Yahweh",
"body": "\"masu tsoron Yahweh\" ko \"masu bautan Yahweh\""
}
]