ha_psa_tn_l3/115/15.txt

10 lines
397 B
Plaintext

[
{
"title": "Bari ku yi albarka ta wurin Yahweh, wanda yayi sama da duniya",
"body": "Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"Bari Yahweh, wanda ya yi samma da duniya, albarkaceka\" (Dubi: figs_activepassive)"
},
{
"title": "duniya ya bayar ga 'yan adam",
"body": "Wannan bai nuna cewa duniya ba na Yahweh ba, amma cewa ya ba duniya wa 'yan adam a bakin wurin mazauni."
}
]