ha_psa_tn_l3/115/09.txt

14 lines
672 B
Plaintext

[
{
"title": "Isra'ila, ku dogara ga Yahweh",
"body": "Kalma nan \"Isra'ila\" na gabatad da mutane na Isra'ila. AT: \"Mutane Isra'ila, ku dogara ga Yahweh\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "taimakonku da garkuwarku",
"body": "Marubucin yana magana game da \nYahweh sai ka ce shi garkuwar ne saboda ya tsare mutanensa kamar yadda garkuwar zai tsare su daga cũta. AT: \"wanda ya taimake ka da tsare ka\" (Dibi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Gidan Haruna",
"body": "A nan kalman \"gida\" na gabatad da iyali ko zuriya. Wannan jimla na nufin da firistocin wanda sune zuriyar Haruna. AT: \"Zuriyar \nHaruna\" ko \"firistoci\" (Dubi: figs_metonymy)"
}
]