ha_psa_tn_l3/115/07.txt

14 lines
908 B
Plaintext

[
{
"title": "Waɗancan gumakai suna da hannayen",
"body": "Gumakan ba su da hannayen, tafin kafafu, ko bakuna na hakika. Ko dai, mutane sun yi su da kamanin hannayen, tafin kafafu, da bakuna. Marubucin ya na jadadawa cewa waɗannan gumakan ba su da rai bisa gaskiya. Ka na iya sa wannan bayyani da ke a fakaice da sauƙin ganewa. AT: \"Mutane sun ba da hannayen ga waɗancan gumakai\" (Dubi: figs_explicit)"
},
{
"title": "amma basu taɓa wa",
"body": "\"amma waɗancan hannayen basu taɓa wa\""
},
{
"title": "Waɗanda suka yi su kamar su suke, haka ma duk wanda ya dogara gare su",
"body": "Waɗanda suka yi kuma suna bautawa gumakai sun zama matace da mara ƙarfi, daidai kamar waɗamca gumakai. Cikake ma'ana na wannan bayyani ana iya bayyana ta. AT: \"Waɗanda suka yi su sun zama matace kamar da suke, kamar yadda kowa da kowa da ya dogara cikin su ke yi\" (Dubi figs_explicit)"
}
]