ha_psa_tn_l3/115/05.txt

6 lines
381 B
Plaintext

[
{
"title": "Waɗannan gumakai suna da baki",
"body": "Gumakan ba su da ainihi baki, idanu, kunnuwa, ko hanci. Maimakon haka, mutane na yin su da kamani baki, idanu, kunnuwa, da hanci. Marubuci yana jadadawa cewa waɗannan gumakan ba su da rai bisa gaskiya. Ka na iya bayyana bayyani da aka nuna. AT: \"Mutane sun ba da baki ga waɗannan gumakan\" (Dubi: figs_explicit)"
}
]