ha_psa_tn_l3/108/11.txt

14 lines
862 B
Plaintext

[
{
"title": "Allah, baka watsar damu ba?",
"body": "Marubucin zabura na amfani da wanna tambaya ya bayyana bakincikinsa wanda ke da alama cewa Allah ya ƙi su. AT: \"Tana da alama kamar ka ƙi mu\" ko \"Allah, da alama ka yi watsi da mu\" (Dubi: figs_rquestion) "
},
{
"title": "Baka tafi cikin yaƙi tare da mayaƙanmu ba",
"body": "Marubucin zabura na magana game da Allah yana taimakon sojojinsu sai ka ce da Allah ya tafi ya kuma yi yaki tare da su. AT: \"ba ka taimaki sojojinmu ba sa'ad da muka tafi cikin yaƙi\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "zaya tattake maƙiyanmu",
"body": "Marubucin zabura ya yi magana game da Allah ya taimake sojojinsu ba wa maƙiyansu kashi sai ka ce da Allah ya tattake maƙiyan. AT: \"zaya ba mu dama tattake maƙiyanmu\" ko \"zaya sa mu iya ba wa maƙiyanmu kashi.\" (Dubi: figs_metaphor) "
}
]