ha_psa_tn_l3/106/42.txt

10 lines
459 B
Plaintext

[
{
"title": "aka kuma kawo su ƙarƙashin hukuncinsu",
"body": "Ana iya bayyana wannan cikin fom na aiki. AT: \"maƙiyan su kuma suka sa su ƙarƙashin hukuncinsu\" (Dubi: figs_activepassive)"
},
{
"title": "aka kuma kawo su ƙasa ta wurin zunubinsu",
"body": "A nan jimlan \"kawo ƙasa\" na nufi da hallaka. Har ila yau, wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"zunubinsu ta halakani su\" (Dubi: figs_idiom and figs_activepassive)"
}
]