ha_psa_tn_l3/106/30.txt

10 lines
491 B
Plaintext

[
{
"title": "Daga nan Fenihas ya tashi ya kai ɗauki",
"body": "Fenihas ya sa baki a tsakanin mutane, hukunta su domin zunubinsu. Ana iya mai da wannan da sauƙin ganewa. AT: \"Daga nan Fenihas ya tashi ya sa baki a tsakanin mutanen saboda zunubinsu\" (Dubi: figs_explicit)"
},
{
"title": "Aka lissafa masa shi a matsayin aikin adalci",
"body": "Ana iya bayyana wannan cikin fom na aiki. AT: \"Mutane suka sanya masa shi a matsayin aikin adalci\" (Dubi: figs_activepassive)"
}
]