ha_psa_tn_l3/106/26.txt

14 lines
522 B
Plaintext

[
{
"title": "ɗaga hannunsa",
"body": "Kalman \"sa\" na nufin da Yahweh. Har ila yau, ta na al'ada ne a ɗaga hannu sa'ad da za'a yi rantsuwa."
},
{
"title": "ya warwatsa zuriyarsu ... cikin bãƙin ƙasashe",
"body": "Waɗannan jimla biyu suna da ma'ana daya mafin muhimminci kuma suna amfani tare domin jadadawa. AT: \"kuma cewa zaya sa zuriyar su su zauna cikin bãƙin ƙasashe\" (Dubi: figs_parallelism)"
},
{
"title": "warwatsa",
"body": "Wannan na nufin da a watsa ko a baza wani abu a waje."
}
]