ha_psa_tn_l3/106/13.txt

18 lines
697 B
Plaintext

[
{
"title": "ba su jira umarninsa ba",
"body": "Tana nuna cewa sun yi abubuwa ba tare da jiran su gani abin da Yahweh ya so su yi. AT: \"sun yi abubuwa da ba tare da jiran umurnin Yahweh da farko ba\" (Dubi: figs_explicit)"
},
{
"title": "kwaɗayi marar ƙosarwa",
"body": "\"kwaɗayi da ba za a iya gamsuwa ba\""
},
{
"title": "suka ƙalubalanci Allah",
"body": "\"Suka yi tawaye ga Allah\""
},
{
"title": "amma ya aika da cuta",
"body": "A nan Dauda yana magana game da Yahweh ya sa mutane cikin bala'i ta cuta sai ka ce Yahweh aikar da cuta gare su ta hanya daya da wani yana aika da mutu ko manzo. AT: \"amma ya sa cuta ta cinye jikkunansu\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]