ha_psa_tn_l3/106/03.txt

18 lines
924 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka tuna dani a rai",
"body": "Jimla nan \"tunawa\" na nufi a tuna da wani abu. AT: \"tuna da ni\" (Dubi: figs_idiom)"
},
{
"title": "zaɓaɓɓun ka",
"body": "Kalman \"zaɓaɓɓe\" na nufin da zaɓaɓɓun mutanen Yahweh\" AT: \"zaɓaɓɓun mutanenka\" (Dubi: figs_nominaladj)"
},
{
"title": "yi farinciki cikin murnar ... da ɗaukaka ",
"body": "Waɗannan abubuwa da Dauda ya fada zaya yi, tare da \"ganin wadata na zaɓaɓɓunka.\" Za a iya kara kalmomin da aka rasa. AT: \"Zan yi farinciki cikin murnar ... kuma zan yi ɗaukaka\" (Dubi: figs_ellipsis)"
},
{
"title": "da ɗaukaka tare da gãdonka",
"body": "A nan jimla \"gãdonka\" na nufin Isra'ilawa, waɗanda suke zaɓaɓɓun mutanen Yahweh. Anan \"ɗaukaka\" na nufi \"a yi alfahari game da\" wani abu; a cikin wannan hali suna yin alfahari game da Yahweh. AT: \"yi alfahari da girman ka da mutanenka\" (Dubi: figs_metonymy)"
}
]