ha_psa_tn_l3/102/25.txt

10 lines
358 B
Plaintext

[
{
"title": "duk zasu tsufa",
"body": "Kalman \"su\" na nufi \"da duniya\" da \"sammai\" "
},
{
"title": "shekarunka kuma basu da iyaka",
"body": "Anan Dauda ya bayyana tsawon lokaci da Allah na da rai kamar yadda \"shekarunsa.\" Ana iya rubuta wannan a fom na aiki. AT: \"zaka rayu har abada\" (Dubi: figs_metaphor da figs_doublenegatives)"
}
]