ha_psa_tn_l3/102/23.txt

18 lines
676 B
Plaintext

[
{
"title": "ɗauke ƙarfina",
"body": "Dauda ya bayyan Allah ne sanadi ya zama kumama sai ka ce ƙarfinsa wani abu wanda za'a iya gani wanda za'a iya ɗauke shi daga nan. AT: \"ya yi sanadin in zama kumama\" (UDB) (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "kwanakina",
"body": "Kalman \"kwanaki\" ana na nufi da rayuwansa. AT: \"rayuwana\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "kada ka kawar dani",
"body": "Dauda yana rokon Allah kada ya bar shi ya mutu. AT: \"kada ka ɗauke ni daga nan duniya\" (UDB) ko \"kada ka bar ni in mutu\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "kana nan a dukkan tsararraki",
"body": "\"kana kasancewa a dukkan tsararraki\""
}
]