ha_psa_tn_l3/102/19.txt

14 lines
532 B
Plaintext

[
{
"title": "Domin ya dubo ƙasa daga can sammai; Daga samaniya Yahweh ya dubi duniya",
"body": "Wadanan jimla biyu suna da ma'ana kama da kuma suna da amfani tare domin jadada yadda Allah yana duba ƙasa daga sama. (Dubi: figs_parallelism)"
},
{
"title": "tsawo mai tsarki",
"body": "\"wurinsa mai tsarki can bisa duniya\""
},
{
"title": "waɗanda aka hukuntawa mutuwa",
"body": "Ana iya bayyana wannan cikin fom na aiki. AT: \"waɗanda hukumomin suka yanke masu hukumcin mutuwa\" (Dubi: figs_activepassive)"
}
]