ha_psa_tn_l3/102/05.txt

18 lines
710 B
Plaintext

[
{
"title": "Na zama kamar zalɓe a hamada",
"body": "Ya kwatanta kaɗaicinsa da na zalɓe, wanda sau da yawa na ba da alama zaman kadai maimakon zaman da sauran tsuntsaye. AT: \"Ina nan mai kadaici da kas kantattu kamar da zalɓe cikin hamada\" (Dubi: figs_simile) "
},
{
"title": "zalɓe",
"body": "babban tsuntsu mai cin kifi"
},
{
"title": "na zama kamar mujiya a kufai",
"body": "Mawallafi ya ci gaba da bayyana kaɗaici ta wuri kwatanta kansa da mujiya cikin kango da akayi watsi dashi. AT: \"Na zama kaɗai kamar mujiya cikin kango da akayi watsi dashi\" (Dubi: figs_simile)"
},
{
"title": "Mujiya",
"body": "Wannan tsuntsu ne da yake a farke da dare. AT: \"tsuntsun dare\""
}
]