ha_psa_tn_l3/102/01.txt

18 lines
598 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "wanda ya ke cikin ƙunci",
"body": "Wannan yana nufin da mutu wanda ya ke cikin kunci. AT: \"mutum wanda ya ke cikin kunci\" (Dubi: figs_nominaladj) "
},
{
"title": "cikin damuwa",
"body": "\"suma\" ko \"ƙumama\""
},
{
"title": "ya kuma zuba makokinsa gaban Yahweh",
"body": "Yadda marubuci ya bayyana makokinsa aka kwatanta shi da zuban ruwa. AT: \"da yardan kai ya bayyana bakin cikinsa ga Yahweh\" (Dubi: figs_metaphor) "
}
]