ha_psa_tn_l3/101/07.txt

18 lines
786 B
Plaintext

[
{
"title": "Mayaudara ba zasu ... maƙaryata bazan",
"body": "Waɗannan jimla biyu suna da ra'ayi daya kuma ana amfani da su tare a jadada yadda Dauda ba zaya yi hakuri da mutane masu yaudara ba. (Dubi: figs_parallelism)"
},
{
"title": "a idannuna",
"body": "A nan \"idannuna\" yana nufi na shi Dauda da kansa. AT: \"a gabana\" ko \"cikin kasancewarna\" (Dubi: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Duk safiya ... miyagu",
"body": "\"Yau da kullum\" (UDB) ... Wannan yana nufi da miyagun mutane. AT: \"miyagu mutane\" (Dubi: figs_nominaladj)"
},
{
"title": "daga birnin Yahweh",
"body": "Dauda yana magana da birnin da yana ciki kamar da \"birnin Yahweh.\" Wannan ana iya bayyana ta. AT: \"daga wannan birnin, wanda shine birnin Yahweh\" (Dubi: figs_explicit) "
}
]