ha_psa_tn_l3/09/19.txt

6 lines
254 B
Plaintext

[
{
"title": "bari al'ummai su sani su mutane ne kawai",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"ku yanke hukunci tsakanin\nal'ummomi a gabanku\" ko \"ku ɗauki al'ummomin a gabanku kuma ku hukunta su\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]