ha_psa_tn_l3/09/17.txt

14 lines
751 B
Plaintext

[
{
"title": "rabon dukkan waɗanda suka manta da Allah",
"body": "Wannan yana nufin \"mugaye.\""
},
{
"title": "Gama ba kullum ne ake mantawa da masu buƙata ba",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Allah ba zai taɓa mantawa da\nmabukata ba\" ko \"Allah zai tuna da mabukata\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "ko masu bege waɗanda ake zalunta zasu ɓace har abada",
"body": "Ana magana da fata kamar abubuwa ne da za a iya fasa su ko lalata su. Fatan da ake lalatawa yana wakiltar abubuwan da mutane ke fata ba zai taɓa faruwa ba. AT: \"kuma\nwaɗanda ake zalunta ba za su yi fata har abada ba tare da sakamako ba\" ko \"kuma wata rana abin da ake zalunta ke fata zai faru\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]