ha_psa_tn_l3/09/15.txt

10 lines
646 B
Plaintext

[
{
"title": "Al'ummai sun faɗa cikin ramin da suka haƙa",
"body": "Mutane suna haƙa rami don su kama dabbobin da suka faɗa cikinsu. Anan haƙa rami yana wakiltar yin shirye-shirye don halakar da mutane. AT: \"Al'ummai suna kama da\nmutanen da suke haƙa rami ga wasu sannan su faɗa ciki\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "tarkon da suka kafa don su buya ya kama ƙafafuwansu",
"body": "Mutane suna ɓoye taru don su kama dabbobin da aka kama a cikinsu. A nan ɓoye raga yana\nwakiltar yin shirye-shirye don halakar da mutane. AT: \"suna kama da mutanen da\nke ɓoye raga kuma suna kamawa a ciki\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]