ha_psa_tn_l3/09/13.txt

10 lines
690 B
Plaintext

[
{
"title": "dubi yadda waɗanda ke gãba da ni suka wulaƙanta ni",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"ku ga yadda waɗanda suka ƙi ni\nsuke zaluntata\" ko \"ku ga yadda maƙiyana suka cutar da ni\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "kaine wanda zai kuɓutar da ni daga ƙofofin mutuwa",
"body": "Ana maganar mutuwa kamar birni ne wanda yake da kofofin da mutane suke shiga ta ciki. Idan wani yana kusa da ƙofofin mutuwa, yana nufin cewa zai mutu nan ba da daɗewa ba. Ana maganar hana wani daga mutuwa kamar ɗauke shi daga ƙofar garin. AT: \"ku\nwanda zai iya tsamo ni daga mutuwa\" ko \"ku da ke iya hana ni mutuwa\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]