ha_psa_tn_l3/09/11.txt

10 lines
412 B
Plaintext

[
{
"title": "wanda ke mulki a Sihiyona",
"body": "\"wanda ke zaune a Yerusalem\""
},
{
"title": "Gama Allah wanda ke ramakon jinin da aka zubar na tunawa",
"body": "Abin da ya tuna ana iya bayyana shi a sarari. AT: \"Domin Allah mai rama zubar\nda jini yana tunawa da wadanda aka kashe\" ko \"Domin Allah yana tunawa da wadanda aka\nkashe kuma yana azabtar da masu kisan\" (Duba: figs_explicit)"
}
]