ha_psa_tn_l3/09/09.txt

10 lines
453 B
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh kuma zai zama mafaka ga waɗanda ake zalunta",
"body": "Ana magana akan Allah kamar yana wurin da mutane zasu iya zuwa don aminci. AT: \"Yahweh kuma zai kare waɗanda aka zalunta\" ko \"Yahweh zai kuma ba da kariya ga\nwaɗanda ake zalunta\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Waɗanda suka san sunanka",
"body": "Anan kalmomin \"sunanka\" suna wakiltar Allah. AT: \"Waɗanda suka san ku\"\n(Duba: figs_metonymy)"
}
]