ha_psa_tn_l3/09/07.txt

14 lines
714 B
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh ka kasance har abada",
"body": "\"Kasance\" mai yiwuwa wakiltar zama akan kursiyin a matsayin sarki. AT: \"Yahweh\nyana zaune akan kursiyinsa har abada\" ko \"Yahweh yana mulki har abada\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ka kafa kursiyinka domin yin shari'a",
"body": "Furcin \"kursiyinsa\" yana wakiltar sarautar Allah. Abubuwan da ke yiwuwa ma'anar su ne 1) \"Yana hukunci ne domin ya shar'anta mutane\" ko 2) \"Yana mulkin mutane bisa adalci\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "zai yi wa mutane shari'a da gaskiya",
"body": "Anan “duniya” tana nufin dukkan mutanen duniya. AT: \"Zai yi hukunci ga dukkan\nmutanen duniya da adalci\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]