ha_psa_tn_l3/09/05.txt

14 lines
641 B
Plaintext

[
{
"title": "ka kawar da sunayensu har abada abadin",
"body": "Ana maganar sa mutane a manta da su kamar share sunan su. AT: \"Kun sa an\nmanta da su kamar an goge sunansu\" ko \"ba wanda zai sake tuna su\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "An rugurguje abokan gãba kamar kangaye",
"body": "Ana maganar makiya kamar birni ne cike da gine-ginen da suka rushe. AT: \"An\nhallaka maƙiyanmu\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "Dukkan tunawa dasu ya ƙare",
"body": "Ana iya bayyana kalmar 'ambaton' ta ƙananan kalmomin tare da kalmar \"tuna\". AT: \"Babu wanda ya tuna su kwata-kwata\" (Duba: figs_abstractnouns)"
}
]