ha_psa_tn_l3/07/08.txt

14 lines
426 B
Plaintext

[
{
"title": "ka 'yantar da ni",
"body": "\"nuna musu cewa banyi laifi ba\""
},
{
"title": "ka tabbatar da adalan mutane",
"body": "\"sa mutanen kirki su zama masu ƙarfi\" ko \"sa mutanen kirki su sami ci gaba\""
},
{
"title": "kai kake gwada zukata da tunane-tunane",
"body": "Zukata da tunani suna wakiltar sha'awar mutane da tunaninsu. AT: \"ku da kuka\nsan tunaninmu na ciki\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]