ha_psa_tn_l3/07/06.txt

14 lines
747 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka tashi, Yahweh, cikin fushinka",
"body": "Tashi yana wakiltar yin wani abu ko ɗaukar mataki. AT: \"Yi wani abu a cikin\nfushinku\" ko \"Yi fushi da maƙiyana kuma ku ɗauki mataki\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "tashi kayi gãba da hasalar abokan gãbana",
"body": "Ana maganar fada da mutane a matsayin tsayayya da su. AT: \"yaƙi da fushin\nmagabtana\" ko \"auka wa magabtana da suke fushi da ni\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ka sake ɗaukar wurinka a bisan su",
"body": "Ana magana da mutane masu mulki a matsayin wanda ke kan su. Wurin da ya dace na Yahweh yana nufin ko sama ko kuma yin mulki gaba ɗaya. AT: \"Ku yi mulkin su daga\nsama\" ko \"Ku yi mulkin su\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]