ha_psa_tn_l3/03/03.txt

10 lines
418 B
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh, kai ne garkuwa a gare ni",
"body": "Garkuwa tana kare soja. Dauda yayi magana kamar Allah garkuwa ne yana kare shi. AT: \"kai, Yahweh, ka kiyaye ni kamar garkuwa\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "wanda ke tallafar kaina",
"body": "\"kai ne wanda ya daga min kai.\" Bai wa wani ƙarfin hali ana maganarsa kamar ɗaga kansa.\nAT: \"wanda ya karfafa ni\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]