ha_psa_tn_l3/03/01.txt

10 lines
332 B
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh, nawa ne maƙiyana",
"body": "Wannan tsawa ya nuna cewa Dauda yana tsoron maƙiyansa. AT: \"Oh Yahweh,\nIna da makiya da yawa!\" (Duba: figs_exclamations)"
},
{
"title": "tashi suna gãba da ni",
"body": "Yin magana da wani yana magana ne kamar tashi da shi. AT: \"zo da ni\" (Duba: figs_idiom)"
}
]