ha_psa_tn_l3/02/08.txt

18 lines
676 B
Plaintext

[
{
"title": "Mahadin Zance:",
"body": "Yahweh yana ci gaba da magana da sabon sarkin Isra'ila."
},
{
"title": "yankunan duniya",
"body": "\"ƙasashen da suke da nisa sosai\""
},
{
"title": "Za ka mallake su da sandar ƙarfe",
"body": "An yi magana akan cin al'ummai kamar ya fasa su, kuma ana maganar ƙarfinsa kamar sandar ƙarfe. AT: \"Za ku kayar da su kwata-kwata da ƙarfinku\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "za ka ragargaza su su farfashe",
"body": "An yi maganar al'umman da ke hallakarwa kamar za a farfashe su kamar tukunyar yumɓu. AT: za ku hallakar da su kwata-kwata kamar tukunyar yumɓu \"(Duba: figs_metaphor da figs_simile)"
}
]