ha_psa_tn_l3/01/01.txt

18 lines
1005 B
Plaintext

[
{
"title": "wanda ba ya tafiya a cikin shawarar miyagu",
"body": "Ana maganar \"shawarar mugaye\" kamar wata hanya ce da za a bi. AT: \"wanda\nbaya bin shawarar miyagu\" ko \"wanda baya yin abin da miyagu ke ba shi shawara\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ya tsaya a hanyar masu zunubi ",
"body": "Anan kalmar \"hanya\" tana wakiltar yadda mutane suke rayuwa. Kalmar \"tsayawa\" tana nan a\nlayi daya da \"tafiya.\" AT: \"ku kwaikwayi halayen mutane masu zunubi\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ya zauna tare da masu ba'a",
"body": "Zama tare da mutanen da suke yi wa Allah ba'a yana wakiltar haɗuwa da mutanen da suke yi wa Allah ba'a. AT: \"ko shiga waɗanda suke yi wa Allah izgili\" ko \"ko yi wa Allah\nba'a tare da wasu waɗanda suke yi masa ba'a\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Yahweh",
"body": "Wannan sunan Allah ne wanda ya bayyana wa mutanensa a Tsohon Alƙawari. Duba translationWord shafi game da Yahweh game da yadda za a fassara wannan."
}
]