ha_pro_tn_l3/27/26.txt

14 lines
616 B
Plaintext

[
{
"title": "Mahadin Zance:",
"body": "Aya ta 26 da 27 suna tafiya tare da ayoyi 23 zuwa 25 a matsayin misali."
},
{
"title": "Waɗannan tumakai zasu yi maka tanadin tufafin ",
"body": "Bayanin da aka bayar shine cewa ana iya amfani da ulu (gashin) daga ragunan don yin tufafi. AT: \" Ulu ta rago zai samar muku da tufafi \"(Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "ragunan zasu yi tanadin kuɗi domin filin",
"body": "Bayanin da aka gabatar shine cewa kudin da aka karba ta hanyar siyar da awakin zasu isa\nsayen filin. AT: \"siyar da awakinku zai samar da farashin filin\" (Duba: figs_explicit)"
}
]