ha_pro_tn_l3/05/22.txt

10 lines
728 B
Plaintext

[
{
"title": "Zunuban mugun mutum zasu cafke shi",
"body": "Marubucin yayi magana game da mugu wanda ya kasa kauce wa sakamakon laifinsa kamar\ndai waɗannan laifofin mutane ne da ke kama mai mugunta. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Laifukan mugaye za su kama shi\" ko \"Mugu zai iya guje wa sakamakon laifinsa\" (Duba: figs_personification da figs_metaphor da figs_activepassive)"
},
{
"title": "igiyoyin zunubinsa zasu riƙe shi kam-kam",
"body": "Marubucin yayi magana game da mugu wanda ya kasa kauce wa sakamakon zunubinsa kamar dai wannan zunubi tarko ne da aka yi da igiya wanda aka kama mutumin. AT: \"saboda zunubinsa, zai zama kamar dabba da aka kama a cikin tarko\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]